Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ciki Da Gaskiya: Zargin Zamba Cikin Amince a Hukumar Wutar Lantarki - Disamba 05, 2022


Sarfilu Hashim Gumel
Sarfilu Hashim Gumel

Ma’aikatan hukumar samar da wutar lantarki ta Najeriya TCN sun rubuta korafi dake zargin daya daga cikin shugabannin hukumar mai kula da sashen ayyuka, da neman bin ta bayan gida wajen neman kirikiro mukamin darakta mai cikekken iko na aiyuka da zai ba shi damar ci gaba da aiki ba katsalandan.

Hakan ya sa kungiyar kwadago da ma'aikatan hukumar ke karkashinta tashi tsaye don neman a gudanar da bincike tare da daukar matakin da ya kamata.

Saurari shirin cikin sauti:

Ciki Da Gaskiya: Zargin Zamba Cikin Aminci a Hukumar Samar Da Wutar Lantarki – 11’15”
please wait

No media source currently available

0:00 0:11:15 0:00

XS
SM
MD
LG