VOA60 AFIRKA: Dan Majalisar Dokokin Faransa Max Mathiasin, Yayi Kira Ga Faransa Da Kasashen Turai

Your browser doesn’t support HTML5

Dan majalisar dokokin Faransa Max Mathiasin, daga tsibirn (GWADELUP) Guadeloupe , yayi kira ga Faransa da kasashen Turai akan su dauki matakan gaggawa biyo bayan bayyanar wani bidiyo a makon da ya gabata, wanda ya nuna alamun ana saida ‘yan gudun hijira daga Afrika a matsayin bayi a Libya.