VOA60 DUNIYA: GREECE Dubban mutane Sun Yi Tattaki Kan Titunan Athens Don Nuna Rashin Amincewarsu Da Ziyarar Shugaba Barack Obama

Your browser doesn’t support HTML5

Dubban mutane sun yi tattaki kan titunan Athens a ranar laraba don nuna rashin amincewarsu da ziyarar Shugaba Barack Obama.