WASHINGTON D.C —
A cigaba da wasannin neman shiga cin kofin duniya na 2018, wanda za'ayi a kasar rasha yau a bangaren kasashen Asiya za'a gwabza tsakanin kungiyar kwallon kafa ta Kasar China da Catar
Syria zata kara da kasar Iran
Thailand da Australia
Sai UAE zata karbi bakuncin kasar Iraq
Japan da kasar Saudi Arabia
South Korea kuwa zasu fafata da Uzbekistan
Bangaren South America, kuwa kungiyar kwallon kafa ta kasar Bolivia ce zata kara da takwararta ta kasar Paraguay
Ecuador su karbi bakuncin kasar Venezuela.
Your browser doesn’t support HTML5
[