Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Super Eagles Ke Jan Ragamar Rukuni Da Gagarumin Rinjaye


Kungiyar kwallon kafa ta Nigeria ta lallasa takwararta ta kasar Algeria daci 3-1 a wasannin neman shiga cin kofin duniya na 2018, wanda za'ayi a kasar rasha.

Cape Verde ta sha kashi a hannun burkina faso da kwallo 2-0

Mali ta yi canjaras 0-0 tsakaninta da Gabon.

Morocco 0-0 Ivory Coast

South Africa ta samu nasara akan Senegal da kwallaye 2-1

Uganda tasha 1-0 tsakaninta da Congo

Cameroon ta tashi 1-1 da kasar Zambia

Egypt 2-0 Ghana

Guinea tasha kashi a hannun RD Congo da ci 2-1

Libya 0-1 Tunisia

Bayan kammala wasannin ga yadda jaddawalin rukunin yake

Rukunin ( A)

1, RD Congo damki 6

2, Tunisia da maki 6

3, Guinea ba maki 0

4, Libya ba maki 0

Rukunin ( B)

1, Nigeria da maki 6

2, Cameroon da maki 2

3, Zambia da maki 1

4, Algeria da maki 1

Rukunin (C)

1, Ivory Coast da maki 4

2, Gabon da maki 2

3, Morocco da maki 2

4, Mali da maki 1

Rukunin (D)

1, Burkina Faso da maki 4

2, South Africa da maki 4

3, Senegal da maki 3

4, Cape Verde ba maki 0

Rukunin (E)

1,Egypt da maki 6

2, Uganda da maki 4

3, Ghana da maki 1

4, Congo ba maki 0.

please wait

No media source currently available

0:00 0:04:08 0:00

  • 16x9 Image

    Bala Branco

    Bala Branco ma'aikacin jarida ne a Albarka Radio FM Bauchi dake tarayyan Najeriya wanda yake shirya wa Dandalin VOA labaran wasanni, Haifaffen Unguwar Nufawa ne dake birnin Bauchi. Mazaunin Bauchi a Najeriya.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG