Magance Zaman Kashe Wando Da Radadin Talauci Ga Matasa

TAMBAYA: Baya ga samar da ayyukan gwamnati, ta wacce hanya gwamnatocin jahohi da na kananan hukumomi zasu taimakawa matasa rage radadin talauci da zaman kashe wando a Najeriya?

Ana iya aiko mana da sakon amsar wannan tambaya, ko kuma duk ra'ayoyinku kan abinda suka shafi matasa ta email zuwa ga Dandalinvoa@voanews.com

Ana iya aiko mana da lambobin wayar da kuke yin WhatsApp da su domin sanya ku cikin kungiyar "Dandalin VOA Hausa Group" ta yadda zaku rika aiko mana da sakonnin muryoyinku cikin sauki.