Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'Yan Majalisar Dattijai Sun Gana da Manyan Hafsoshin Sojan Najeriya


Sabon babban hafsin tsaron kasa, Air Marshal Alex Badeh.
Sabon babban hafsin tsaron kasa, Air Marshal Alex Badeh.

Majalisar dattijan Najeriya ta yi watsi da batun kara wa’adin aiki da dokar ta baci a jihohin arewacin Najeriya.

Majalisar dattijan Najeriya ta yi watsi da batun kara wa’adin aiki da dokar ta baci a jihohin arewacin Najeriya, haka kuma ta titsiye manyan hafsoshin sojan kasar na tsawon sa’o’I 7 tana musu tambayoyi. Sanata Kabiru Gaya yace basu gamsu da amsoshin da suka ji ba.

Shi ma Alkali Abdulkadir Jajere, yace dokar ta baci dai ta riga ta tafi, kuma su kansu sojojin sun yarda cewa an bas u duk abinda suka nema na shawo kan Boko Haram

Sanata Kabiru Marafa, yace batun saka sojoji a kan tituna sun a gallazawa jama’a yayin da ‘yan ta’adda ke cin karensu babu babbaka, na daya daga cikin abubuwan da suka tado da su a tattaunawar tasu.

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:42 0:00
Shiga Kai Tsaye

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG