Yadda Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya gana da manyan Sarakunan gargajiya daga sassan kasar a fadar shugaban kasa da ke Abuja, a wani bangare na tuntubar sa da masu ruwa da tsaki a cikin al’ummar kasar.
Yadda Tinubu Ya Gana Da Sarakunan Gargajiya Na Najeriya

1
Ganawar Shugaba Tinubu Da Manyan Sarakunan Najeriya, ciki har da Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar III

2
Ganawar Shugaba Tinubu Da Manyan Sarakunan Najeriya: Mai Alfarma Sarkin Musulmi na jawabi.

3
Ganawar Shugaba Tinubu Da Manyan Sarakunan Najeriya: Lokacin liyafa da addu'o'i

4
Ganawar Shugaba Tinubu Da Manyan Sarakunan Najeriya