Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wasu A Jiihar Borno Na Kukan Basu Samu Tallafin Gwamnatin Najeriya Ba


Wasu A Jiihar Borno Na Kukan Basu Samu Tallafin Gwamnatin Najeriya Ba
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:33 0:00

A jihar Bornon Najeriya mutane da dama na korafin rashin yin adalci wajen rabon tallafi, inda wasu kuma ke cewa labarin ana rabon kayan abinci kawai suke ji, amma bai kai garesu ba.

XS
SM
MD
LG