Wanda Ya Rayu Bayan Harin Boko Haram Ya Ziyarci VOA, Babi na 1 - 5:37
Habila Adamu na jihar Yobe ya yi magana da Salihu Garba mai ba VOA rahotanni yadda ya ci karo da kungiyar Boko Haram. Wanda Boko Haram ta harba, Habila Adamu daga jihar Yobe ya gabatar da shaida gaban Majalisar Dokokin Amurka. Adamu ya yi bayani mai sosa rai da ban tausayi yadda ya ci karo da kungiyar 'yan ta'adan. Sun harbeshi a ka kana suka barshi a cikin jinisa da tsammanin ya mutu. Adamu shi ne kadai namujin da ya tsira da ransa daga harin a unguwarsu.
Zangon shirye-shirye
-
Disamba 31, 2024
Waiwaye Kan Labarai Da Suka Daukar Hankali A 2024
-
Disamba 20, 2024
Ana Ci Gaba Da Fama Da Karancin Takardan Naira A Najeriya
-
Disamba 20, 2024
Hira Da Audu Bulama Bukarti A Birnin Landan Na Kasar Birtaniya
-
Disamba 07, 2024
Yadda Aka Kirga A WaninRumfar Zabe A Greater Accra
-
Disamba 07, 2024
An Fara Kirga Kuri'un Zaben Ghana