A cikin shirin Taskar VOA na wannan makon, yayin da sabuwar shekarar 2024 ta zo da alkawura dama – shin ya ya lamarin tsaro zai kasance a Najeriya da Nijar, bisa la’akari da nasarori ko akasin haka da aka samu a bangaren tsaron a shekarar da ta kare?