TASKAR VOA: Shugabannin Kasashen Duniya Na Ci Gaba Da Taya Biden Murna Bayan Da Ya Fara Aiki A Matsayin Shugaban Amurka Na 46
A cikin shirin TASKA na wannan makon kasashe da dama da Amurka ke hulda da su sun yi na’am da matakin shugaba Joe Biden na sake mayar da Amurka karkashin yarjejeniyar yanayi ta Paris, hira da kwamishinan harkokin tsaron cikin gida na jihar Kaduna, game da matsalar satar mutane da wasu rahotanni.
Zangon shirye-shirye
-
Nuwamba 16, 2024
TASKAR VOA: Tabarbarewar Wutar Lantarki A Najeriya