TASKAR VOA: Sabon Shugaban Amurka Joe Biden Ya Sha Alwashin Canja Wasu Manufofi Da Dama Na Gwamnatin Trump
A cikin shirin TASKA na wannan makon an rantasr da Joe Biden sabon shugaban kasar Amurka, ya kuma sha alwashin canja wasu manufofi da dama na gwamnatin Trump. Kazalika, Amurka ta kafa tarihi bayan da aka rantsar da Kamala Harris, mace ta farko mataimakiyar shugaban kasa, da wasu sauran rahotanni.
Zangon shirye-shirye
-
Nuwamba 16, 2024
TASKAR VOA: Tabarbarewar Wutar Lantarki A Najeriya