Ofishin jakadancin Amurka dake jamhuriyar Nijer,ya sanya hannu a wata yarjejeniya da jihar Damagaram, inda hukumar raya kasashe wato USAID zata zuba kimanin dalar Amurka dubu dari da goma sha daya akan tallafawa mata, da matasa, da abubuwan da suka shafi noma, ilimi, da sauran su.
Facebook Forum