TASKAR VOA: Najeriya Na Fuskantar Matsalar Karancin Masu Ba Da Tallafin Jini
A cikin shirin Taskar VOA na wannan mako, Najeriya ta fara wani shiri na bayar da gudummawar jini a fadin kasar, yayinda kasar ke fama da matsalar karancin jini. Muryar Amurka ta ziyarci Cibiyar Kiwon Lafiya ta HopeXchange a Kumasin Ghana, inda Gwamnatin Amurka ta kashe dala miliyan 3.5.