TASKAR VOA: Najeriya Na Fuskantar Matsalar Karancin Masu Ba Da Tallafin Jini
A cikin shirin Taskar VOA na wannan mako, Najeriya ta fara wani shiri na bayar da gudummawar jini a fadin kasar, yayinda kasar ke fama da matsalar karancin jini. Muryar Amurka ta ziyarci Cibiyar Kiwon Lafiya ta HopeXchange a Kumasin Ghana, inda Gwamnatin Amurka ta kashe dala miliyan 3.5.
Zangon shirye-shirye
-
Oktoba 05, 2024
TASKAR VOA: Bikin Ranar Samun 'Yancin Kan Najeriya Karo Na 64
-
Satumba 08, 2024
TASKAR VOA: Matsalar Tsada Da Karancin Man Fetur A Najeriya