No media source currently available
Kasar Amurka ta ba dakarun sojojin Sahel na musamman dake yaki da ‘yan ta’adda a yankin tallafin kayan aiki don ci gaba da yaki da ‘yan ta’addan.
Dubi ra’ayoyi
Facebook Forum