No media source currently available
A lokacin wata ziyara da ya kawo nan birnin Washington DC, Ministan Ma’aikatar Shari’ar Najeriya, Abubakar Malami, ya shaidawa Sashen Hausa cewar kudaden Najeriya da aka boye a kasashen ketare, ana shirin maidawa kasar abun ta.
Dubi ra’ayoyi
Facebook Forum