Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Taron Kolin Amurka Da Afrika: Shugaban Jamhuriyar Nijar, Mohamed Bazoum Yayi Maraba Da Babban Taron Amurka Da Afirka

Taron Kolin Amurka Da Afrika: Shugaban Jamhuriyar Nijar, Mohamed Bazoum Yayi Maraba Da Babban Taron Amurka Da Afirka
please wait

No media source currently available

0:00 0:05:00 0:00

Yayin halartar taron kolin Amurka da Afirka, shugaban kasar Jamhuriyar Nijar Mohamed Bazoum, ya yi hira da sashen Hausa, inda ya amsa tambayoyi kama daga tattalin arziki da tsaro da kiwon lafiya da dai sauran muhimman batutuwa.

XS
SM
MD
LG