Mharan sun kuma kashe sarkin da mutane sama da biyar a wannan yankin.
A cikin hirar shi da Muryar Amurka, Shugaban karamar hukumar Takum ya tabbatar da aukuwar lamarin da ya ce ya faru ne a iyakan su da jamhuriyar Kamaru inda 'yan awaren suka aikata wannan mummunarn harin kuma suka kashe mutane biyar, ciki harda sarkin.
Mai magana da yawun kakakin rundunar yan sanda jihar Taraba DSP Usman Abdullahi, ya ce suna bakin daga domin ganin a kawo karshen wannan mastalar da kuma tabbatar da wadanda suka riga suka rasu sakamakon wannan tarzoman a wannan yankin.
Saurari cikakken rahoton a cikin sauti:
Inganta Tsaro