Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Siyasar Raba-kafa, PDP da APC Basu Yarda bBa


Postocin yakin neman zaben shugaba Jonathan da janar Muhammadu Buhari.
Postocin yakin neman zaben shugaba Jonathan da janar Muhammadu Buhari.

Wasu 'yan Najeriya musamman a arewa, zasu zabi 'yan takara ba jam'iyya ba.

Ana kasa da wata daya kamin a fara zaben kasa a Najeriya, wasu sun fara bayyana cewa zasu zabi 'yan takara a matakin jiha daga jam'iyyar PDP, a tarayya kuma su zabi APC.

Watakil abunda ya janyo hankalin shugaba Goodluck Jonathan wanda yayi kira ga 'yan Najeriya su zabi PDP ako wani mataki domin ta haka ne kadai za'a iya samun nasarar aiwatar da shawarwarin da kwamitin "taron kasa" da aka yi suka bayar, da zasu zama ginshikin kawo ci gaban kasa. Akasin haka yana nufin shawarwarin zasu zama banza.

Amma Senata Danjuma Goje, yace kasda masu goyon bayan jam'iyyar APC musamman masu sha'awar ganin janar Buhari ya sami nasarar gudanar da ayyuka idan ya sami nasara, su tabbatar sun zabi 'yan APC ako wani mataki ta hakane kadai za'a samu nasarar aiwatar da canje canjen da janar Buharin zai sa a gaba.

Ga rahoto:

Siyasar Raba-kafa, PDP da APC Basu Yarda ba - 2'56"
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:56 0:00

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG