Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaba Bola Ahmed Tinubu Ya Gana Da Gwamnonin Jihohin Iyakar Nijar


Tinubu ya gana da gwamnonin iyakar Nijar
Tinubu ya gana da gwamnonin iyakar Nijar

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi wata muhimmiyar ganawa da gwamnonin jihohin Najeriya dake da iyaka da kasar Jamhuriyar Nijar.

An gudanar da ganawa ta musamman din ne a yammacin Lahadi, 6 ga Agustan 2023 a fadar gwamnati da ke Abuja, inda Shugaba Tinubu ya gana da gwamnonin jihohin Najeriya da ke kan iyaka da Jamhuriyar Nijar.

Ganawar shugaban da gwamnonin wani bangare na tuntubar da shugaban kasar ke yi dangane da lamarin da ke faruwa a kasar Nijar na juyin mulki da sojoji suka yi a ‘yan kwanakin nan da kuma matakan kungiyar ECOWAS da shugaban Najeriya ke jagoranta.

Taron ya samu halartar manyan gwamnonin da suka hada da Gwamna Ahmed Aliyu na Sokoto, Umar Namadi na Jigawa, Mai Malam Buni na Yobe, Idris Nasir na Kebbi, da Gwamna Dr Dikko Radda na Katsina.

~ Yusuf Aminu Yusuf

Dandalin Mu Tattauna

Alkaluma daga watan Janairu sun nuna ana ci gaba da samun hauhawar farashin kayan abinci, na mai da na gidaje da sauransu a Amurka
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 3:02 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

Bayan wasu shekaru kasuwanni na rufe saboda matsalar tsaro a yankin Birnin Gwari na jihar Kaduna, a yanzu harkoki sun fara dawowa
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 2:31 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG