Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shettima Ya Isa Amurka Domin Halartar Taron Majalisar Dinkin Duniya


Mataimakin Shugaban Najeriya, Kashim Shettima (Hoto: Facebook/Kashim Shettima)
Mataimakin Shugaban Najeriya, Kashim Shettima (Hoto: Facebook/Kashim Shettima)

Taron na bana za a gudanar da shi ne daga ranar 24 zuwa 28 ga Satumba, 2024 a birnin New York.

Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima ya isa Amurka domin halartar taron Majalisar Dinkin Duniya (UNGA) karo na 79.

Shugaba Bola Tinubu ne ya umurci Mataimakin Shugaban Kasa da ya jagoranci tawagar Najeriya zuwa wannan babban taro na kasa da kasa, yayin da shi kuma zai mayar da hankali kan magance matsalolin cikin gida masu muhimmanci, ciki har da bala’in ambaliyar ruwa da ta faru kwanan nan.

“A yayin zaman taron, Shettima zai gabatar da jawabin Najeriya, ya kuma halarci muhimman taruka a gefen taron, tare da gudanar da tattaunawa da wasu kasashen duniya.” Wata sanarwar dauke da sa hannun kakakin Tinubu na musamman kan sha’anin yada labarai Stanley Nkwocha ta ce.

Taron na bana za a gudanar da shi ne daga ranar 24 zuwa 28 ga Satumba, 2024 a birnin New York.

Dandalin Mu Tattauna

Alkaluma daga watan Janairu sun nuna ana ci gaba da samun hauhawar farashin kayan abinci, na mai da na gidaje da sauransu a Amurka
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 3:02 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

Bayan wasu shekaru kasuwanni na rufe saboda matsalar tsaro a yankin Birnin Gwari na jihar Kaduna, a yanzu harkoki sun fara dawowa
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 2:31 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG