Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sansanonin ‘yan Gudun Hijira a Gombe, Damaturu, da Madagali


Wasu mutane kennan daga Gwoza, jihar Borno, da tashe-tashen hankula ya raba da gidajensu, suna taro a sansanin ‘yan gudun hijira a lokacin da gwamnan jihar Borno Kashim Shettima (babu hotonshi) a garin Mararaba Madagali, jihar Adamawa. (File Photo)
Wasu mutane kennan daga Gwoza, jihar Borno, da tashe-tashen hankula ya raba da gidajensu, suna taro a sansanin ‘yan gudun hijira a lokacin da gwamnan jihar Borno Kashim Shettima (babu hotonshi) a garin Mararaba Madagali, jihar Adamawa. (File Photo)

Yan kudun hijiran dai an iya cewa sun yi nasaran arcewa zuwa tundun mu tsira.

Sansanonin ‘yan gudun hijira a Gombe, Damaturu, harma da mafaka a madagali dake jihar Adamawa, na nuna yanda lamarin tsaro ya tabarbare a arewacin Najeriya,

“Yan kudun hijiran dai an iya cewa sun yi nasaran arcewa zuwa tundun mu tsira, idan aka kwatanta da wadanda suna gani za’a yanka su kamar Raguna, ko ayi ta dukansu har sai sun mutu.

Masu gudun hijiran na isa cikin al’umomi masu cin gajiyar, salam, amma kuncin talauci daga tasirin jari huja,ko rashin dukiya kan rage armashin rayuwar.

Manyan Malaman Musulumci, da na Krista kan dage da nuna addini ya haramta tada fitina da kan kawo zubarda jinni, da lalata dukiya ba bisa hakin sharia ba.

Musulmi da krista su ne mafi yawan al’umar Najeriya, idan mabiya addinan na bin ka’idodin sau da kafa mai ya kawo rigimar da zata gagari warwarewa.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:55 0:00
Shiga Kai Tsaye

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG