Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sakamakon Zaben Shugabab Kasa Na Nigeria


Mata ne a nan suka yi layi, suna jira su jefa kuri'unsu a lokacin zaben shugaban kasa, a Mashi, Nigeria.
Mata ne a nan suka yi layi, suna jira su jefa kuri'unsu a lokacin zaben shugaban kasa, a Mashi, Nigeria.

Ga sakamakon da ya fito daga Hukumar Zaben Nigeria dagane da zaben shugaban kasan da aka yi ranar Assabar, 16 ga watan Afrilun 2011, wanda ke nuna yawan kuri'un da kowacce jam'iyya ta samu.

TOTAL:

PDP: 20,344,942

CPC: 10,395,134

ACN: 632,701

ANPP: 1,531,287

STATES PDP CPC ACN ANPP ABIA 1,175,984 3,743 n/a n/a ADAMAWA 508,314 344,526 32,786 n/a AKWA-IBOM 1,165,629 5,348 54,148 2,000 ANAMBRA 1,145,169 4,223 n/a n/a BAUCHI 258,404 1,315,209 16,674 8,777 BAYELSA 504,811 691 370 136 BENUE 658,472 102,171 n/a n/a BORNO 207,075 909,763 n/a n/a DELTA 1,368,851 8,960 13,146 n/a EBONYI 480,592 1,025 1,102 14,296 EDO 542,242 17,795 54,242 2,174 ENUGU 802,144 3,753 1,755 1,111 FCT 253,444 131,576 2,327 674 GOMBE 290,376 495,898 n/a n/a IMO 1,381,357 7,591 n/a n/a JIGAWA 491,252 663,994 17,353 7,676 KADUNA 1,190,179 1,334,244 11,278 17,301 KANO 440,665 1,624,543 42,353 526,310 KATSINA 424,587 1,154,000 n/a n/a KEBBI 369,198 501,453 n/a n/a KOGI 399,816 132,201 6,516 16,491 LAGOS 1,281,688 189,983 427,203 8,941 NIGER 217,289 403,015 7,893 4,882 OGUN 309,177 17,654 199,555 2,969 ONDO 387,376 11,890 74,253 6,741 OSUN 188,409 6,997 299,711 3,617 OYO 484,758 92,396 252,240 7,156 PLATEAU 1,290,865 356,551 n/a n/a RIVERS 1,817,762 13,182 16,382 1,449 SOKOTO 309,057 540,759 n/a n/a TOTAL 20,344,942 10,395,134 632,701 1,531,287

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG