Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Rahoto Na Musamman: Rawar da rundunar sojojin Najeriya ke takawa wajen shawo kan matsalar tsaro


Sojojin Najeriya
Sojojin Najeriya

Rahoto Na Musamman Kan Kalubalen Tsaro A Najeriya

Rawar da rundunar sojojin Najeriya ke takawa wajen shawo kan matsalar tsaro

Najeriya tana fama da kalubalar gaske a fannin harkokin tsaro sakamakon tashe tashen hankali da ake fama da shi a sassa dabam dabam musamman arewacin kasar, wadanda ake dangantawa da talauci da zaman kashe wando da matasa da dama ke yi. A wannan rahoto na musamman Grace Alheri Abdu tayi nazarin rawar da rundunar sojoji ke takawa a wanzar da tsaro da zaman lafiya a kasar.

Aika Sharhinka

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG