Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Nasaran Taron Kasa Ya Danganta Ga Goyon Bayan Jama'an Kasa


Jama'a a cikin Chochi
Jama'a a cikin Chochi

An yi Kira ga 'Yan Najeriya Dasu Baiwa Taron Kasa Kyakyawan Goyon Baya Domin Samun Nasaran Taron


An yi kira ga 'yan Najeriya dasu baiwa taron kasa da akeyi kyakyawan goyon baya domin samun nasasran taron.

Shugaban kungiyar Hausa-Fulani mabiya addini krista, Janaral Isiyaku Dikko,mai ritaya, ne ya bayana haka a wata hiran da suka yi da wakilinmu ta wayan tarho.

Yace kungiyarsu ta Masihiyawa, tayi kokarin samun shiga cikin taron makomar Najeriya da akeyi amma abun ya chi tura.

Janaral, Dikko ya kara da cewa rashin samu shiga taron ba zai sa'a iya magance masu matsalolin dake addabarsu ba.

Amma yace suna kokarin fadakar da jama'a ta hanyoyin kafofin watsa labarai domin gabatar da bukatunsu.

Nasaran Taron Kasa Ya Danganta Ga Jama'an Kasa - 3'35"
Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG