Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mazauna Wani Kauyen Kasar Congo Suna Kokarin Dakile Kwararar Aman Wutar Dutse


Mazauna Wani Kauyen Kasar Congo Suna Kokarin Dakile Kwararar Aman Wutar Dutse
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:46 0:00

Alexis Kambere, mazaunin Nyiragongo: “Al’amarin babba ne, wutar tana karuwa, gidajen duk sun kone, hakan ya jefa jama’a cikin wahala, saboda matsalolin suna da girma. Ba mu san cewa aman wutar zai kwarara haka ba, yanzu ka ga yadda gidaje suka kone, mutane na ta tserewa."

Alexis Kambere, mazaunin Nyiragongo: “Al’amarin babba ne, wutar tana karuwa, gidajen duk sun kone, hakan ya jefa jama’a cikin wahala, saboda matsalolin suna da girma. Ba mu san cewa aman wutar zai kwarara haka ba, yanzu ka ga yadda gidaje suka kone, mutane na ta tserewa. Kamar yadda ake gani, aman wutar dutse ne.”

Karin bayani akan: dutsen, Goma, da Kasar Congo.

XS
SM
MD
LG