Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MATASA A DUNIYAR GIZO: Tasirin Dandalin Sada Zumunta Wajen Hada Kan Al’umma, Agusta 4,2024


Halima AbdulRauf
Halima AbdulRauf

Shirin Matasa a Duniyar Gizo na wannan makon ya yi nazari a kan tasirin dandalin sada zumunta wajen hada kan al’umma, ganin yadda matasa a Najeriya suka yi amfani da kafofin sada zumunta a cikin watannin baya-bayan nan wajen yin kira ga ‘yan uwansu a kusan dukkan sassan kasar a kan su fito zanga zangar lumana ta nuna adawa da yanayin tsadar rayuwa da aka shiga a kasar, lamarin da ya jefa miliyoyin mutane cikin tsananin talauci, inda abinci ya gagari wasu da yawa.

MATASA A DUNIYAR GIZO: Tasirin Dandalin Sada Zumunta Wajen Hada Kan Al’umma, Agusta 4,2024
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:04 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG