Shirin ya yi nazari a kan mai ake nufi da manhaja ko na’ura mai kwawalwa ta ChatGPT.
Alfanu da ilollin da ke tattare da mu’amalar matasa da ita a daidai lokacin da ta ke kara samun karbuwa a Najeriya da wasu kasashen duniya duk da cewa masana na ta nuna fargaba kan yadda kirkiro da ire-iren wannan manhaja ko na’ura ka iya shafar tarbiyyar yin karatu da bincike mai zurfi da darasi tsakanin matasa da ke amfani da ita.
Saurari shirin: