No media source currently available
A cikin shirin na wannan makon Dr. Usman Galadima kwararre a fannin koda a asibitin koyarwa na birnin tarayya Abuja, ya yi karin haske kan kuskuren tantance cutar da ke jikin mutum, da wasu rahotanni