Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: Shafe-shafen Mayukan Sauya Launin Fata “Bleaching” Da Illolinsu, Maris 16, 2023


Hauwa Umar
Hauwa Umar

LAFIYA UWAR JIKI: Shafe-shafen Mayukan Sauya Kalar Fata “Bleaching” Da Illolinsu, Maris 16, 2023

ABUJA, NIGERIA - Mun samu bakunci da karin haske akan shafe-shafen mayukan masu canja launin fata da illolinsu daga Dr. Khalid Sanusi Kani dake Asibitin Nasarawa a jihar kano, Najeriya.

Shiga shafin a saurari cikakken shirin daga Hauwa Umar:

LAFIYA UWAR JIKI: Shafe-shafen Mayukan Sauya Launin Fata “Bleaching” Da Illolinsu, Maris 16, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:22 0:00

XS
SM
MD
LG