Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: Abin Da Ya Kamata Mai Azumi Ya Ci - 23 Maris, 2023


Hauwa Umar
Hauwa Umar

Shirin ya samu bakuncin Dr. Adama Ibrahim Jibril wanda ya yi karin haske kan abincin da ya kamata mutane su ci a lokacin bude-baki da sahur.

Ganin cewa an shiga watan azumin Ramadan, shirin 'Lafiya Uwar Jiki' na wannan mako, shiri ne na musamman da ya maida hankali kan irin abincin da ya kamata mutane su rika ci musamman masu fama da cutar ulcer ko gyanbon ciki, ciwon siga da kuma hawan jini.

LAFIYA UWAR JIKI: Abin Da Ya Kamata Mai Azumi Ya Ci - 11'30" mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:11:40 0:00

XS
SM
MD
LG