Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kungiyar ECOWAS Za Ta Janye Harajin Da Ta Kakaba Wa Kasashe


Shugabannin Kasashen Kungiyar ECOWAS
Shugabannin Kasashen Kungiyar ECOWAS

Shugabannin Kungiyar Kasashen ECOWAS sun tsaida shawarar ragewa ko kuma janye harajin da aka kakabawa wadansu kasashe da su ka shafi tafiye-tafiye ko kuma shigar da kaya.

Shugabannin na kungiyar ECOWAS sun tsaida wannan yarjejeniyar ne a taron da su ka gudanar a Abuja.

Wannan matakin ya shafi batun cire haraji a kan kaya da ake shigowa da su daga wadansu kasashen da ke cikin kungiyar, da haraji kan tikitin jirgi domin ya yi sauki, da bututu wanda zai dauki iskar gas daga Najeriya ya bi ta dukan wadannan kasashen, da kuma Najeriya da Morocco.

Masu kula da lamura sun bayyana cewa, wannan matakin da kungiyar ECOWAS ta dauka zai taimaka gaya wajen bukasa tattalin arikin kashen, ya kuma rage tsadar rayuwa da talauci da galibin kasashen ke fama da shi.

Saurari cikakken rahoton Umar Farouk Musa:

Kungiyar ECOWAS Za Ta Janye Harajin Da Ta Kakaba Wa Kasashe
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:30 0:00

Dandalin Mu Tattauna

Alkaluma daga watan Janairu sun nuna ana ci gaba da samun hauhawar farashin kayan abinci, na mai da na gidaje da sauransu a Amurka
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:03:02 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

Bayan wasu shekaru kasuwanni na rufe saboda matsalar tsaro a yankin Birnin Gwari na jihar Kaduna, a yanzu harkoki sun fara dawowa
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:02:31 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
Malam Bello Abba Yakasai masani kan harkokin noma ya yi karin haske akan matsalar tsaro ga manoma da hanyoyin magance wannan matsala
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p

No media source currently available

0:00 0:04:20 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG