Duk da cewa, ra'yin al'ummar kasar Nijar ya banbanta dangane da ficewar kasashen daga Kungiyar ta ECOWAS, bakinsu ya zo daya kan bukatar Kungiyar da kuma kasashen uku, su kai zuciya nesa, su dauki matakin da zai fi zama alheri ga al'umma.
Sun bayyana cewa, sulhu alheri ne ga dukan bangagorin suka kuma bukacesu su nuna halin dattako.
Saurari abinda su ke cewa:
Dandalin Mu Tattauna