Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kasar Turkiya ta cafke wasu mutane da take zargi da shirin ta'adanci


Turkiya bayan fashewar bamabamai
Turkiya bayan fashewar bamabamai

Kasar Turkiya tana zaman zullumi saboda ta sha fuskantar kunar bakin wake har sau hudu cikin wannan shekara da suka dora wa kungiyar ISIS laifin aikata su

Kasar Turkiya ta bada sanarwa cafke wasu mutane guda bakwai a wasu sassan birnn Istanbul.

Hukumomin kasar sun zargi mutanen da kasancewa 'yan kungiyar ISIS ne dake kokarin shiga kasar domin aikata ta'adanci.

'Yansandan kasar sun samu nasarar cafke mutanan ne sanadiyar wan samamae da suka kai jiya Talata a wurare da dama a babban birnin kasar Istanbul biyo bayan harin da aka kai can baya da kungiyar ISIS ta dauki alhaki.

Bayyanan leken asirin siri da 'yansandan kasar Jamus suka tattara ya sa 'yansandan Turkiya suka kai samamen domin gudun kada a sake kai hari a kasar kamar yadda aka kai kan wasu muradun kasar Jamus da suke Istanbul.

Haka ma jiya Talata jami'an tsaron kasar sun hana wasu su goma da ake zaton 'yan kungiyar ISIS ne tsallakowa daga Syria zuwa cikinkasar. Jami'an Turkiya na zaton mutanen suna kokarin shirin ta'adanci ne saboda daya daga cikin mutanen yana sanye da rigar kunar bakin wake da yake shirin tarwatsawa

Alkaluma daga watan Janairu sun nuna ana ci gaba da samun hauhawar farashin kayan abinci, na mai da na gidaje da sauransu a Amurka
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:03:02 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

Bayan wasu shekaru kasuwanni na rufe saboda matsalar tsaro a yankin Birnin Gwari na jihar Kaduna, a yanzu harkoki sun fara dawowa
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 2:31 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
Malam Bello Abba Yakasai masani kan harkokin noma ya yi karin haske akan matsalar tsaro ga manoma da hanyoyin magance wannan matsala
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p

No media source currently available

0:00 0:04:20 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG