Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kasar Kamaru ta yi bikin ranar mata


Tsakiyar kasar Kamaru
Tsakiyar kasar Kamaru

Kasar Kamaru ta shiga jerin kasashen duniya da suka kaddamar da bikin ranar mata ta Majalisar Dinkin Duniya da ake yi ranar 8 ga watan Maris din kowace shekara.

Jamhuriyar Kamaru ita ma ta shiga jerin sauran kasashen duniya domin gudanar da bikin ranar mata a hukumance.

Ministar walwala da jin dadin mata Mary Peres Adena Unduwa ta bayyana dalilin da ya sa Majalisar Dinkin Duniya ta tsayar da ranar. Tace ana son mutane su gane cewa a ma'aikatan gwamnati da ma na masu zaman kansu yakamata mata suna da kaso hamsin cikin dari amma mata basa samun ko kashi ashirin yayinda maza ke samun nasu kason har ma fiye da kowa.

Liman Danladi Ayuba limami a birnin Yaounde kuma a matsayinsa na wakilin musulmai musamman yayinda gwamnati ta kira musulmai da kiristoci su daidaita alamuran mata, yace ba haram ba ne mata su yi cudanya da mata saidai dole su kaucewa abun da haram ne a musulunci.

Ita ma Hajiya Tanko Tela bukin na yau na mata wanda ya hada kowa da kowa. Saidai matan hausawa a kasar ta Kamru basu taba samun komi ba daga gwamnati injita

Ga karin bayani

please wait

No media source currently available

0:00 0:04:44 0:00
Shiga Kai Tsaye

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG