Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Jami'ar Maiduguri, da Sanyi Safiyan 'Yan Boko Haram Suka Kai Mata Hari da Boma-bomai

Bidiyon da kungiyar Boko Haram ta fitar kwana kwanan nan inda ta yi ikirarin itace ta kai hari kan sanasnin Sojojin Mayakan Sama kusa da Maiduguri ya kunshi wasu hotuna masu tada hankali da za'a sa a ma'adanin hotuna.

'Yan Boko Haram sun kaiwa jami'ar Maiduguri hari da boma-bomai.

'Yan Boko Haram,sun kaiwa Jami'ar Maiduguri hari da sanyin safiya inda suka dasa boma-bomai a cikin makarantar.

Inji wadansu da wakilimu ya santa da su ta wayan tarho sun ce an kama wasu yara da ake zargin cewa sune yan Boko Haram din suka kayi amfani dasu wajen dasa wasu daga cikin boma-boman.

Sun kara da cewa an tarwatsa makarantar,inda kowa na ta kansa, am suce jiragen sama na ta shawagi,abuda ya kawo lafawar alamarin.

please wait

No media source currently available

0:00 0:04:02 0:00
Shiga Kai Tsaye
Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG