Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Jami'an tsaro sun kai sumame a gidan wani mutum da ake kyautata zaton yana da alaka da kungiyar Boko Haram da ta kai hare hare a birnin Kano


Shaidu a gidan dake Kano sun ce jami'an tsaro sun kashe wani mutum da mace mai ciki lokacin da suke farautar membobin kungiyar Boko Haram.
Shaidu a gidan dake Kano sun ce jami'an tsaro sun kashe wani mutum da mace mai ciki lokacin da suke farautar membobin kungiyar Boko Haram.

Jami'an tsaron jihar Kano sun kai sumame a gidan wani da suke kyautata zato yana da alaka da kungiyar Boko Haram da ta kai kazaman hare hare karshen makon jiya da ya yi sanadin rasa rayuka dari da tamanin da biyar. Grace Alheri Abdu ta tuntubi wakilinmu Mohammed Salisu Rabi’u domin neman karin haske dangane da lamarin.

Saurari:

Aika Sharhinka

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG