Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Iraqi Ta Bayar Da Sanarwar Shirin Kwato Birnin Mosul Daga Hannun ISIS


Sojojin Iraqi
Sojojin Iraqi

Fira Ministan Iraqi Haider al-Aabadi, ya bada sanarwar cewa An soma kaddamar da gagarumin fara kai hare haren soji akan mayakan ISIS don fitar da su daga birnin Mosul wanda ya jima a hannunsu.

Wannan sanarwar da aka bada ta gidan talbijin da safiyar yau Litinin, na nuna alamar cewa ana dab da soma kai gagarumin farmakin da rabon a ga mai girmansa tun lokacin da sojan Amurka suka fice daga Iraq din.

Sa’o’i kadan kafin wannan sanarwar, jiragen yakin Iraqin sun yi ta sako dubban takardun gangami a kan birnin na Mosul, ana kashedi ga mazauna wurin a kan wannan babban farmaki da za akai don ceto birnin.

Su kansu wadanan takardun an soma watso su ne bayan an share sa’oi sojojin Iraq da na Kurdawa suna ta barin wutar rokoki da suke harbawa, abin da yasa wasu suka fara zaton ko watakila ko manyan hare haren kenan aka fara kaiwa akan birnin mafi girma na biyu a kasar ta Iraq.

TASKAR VOA: Ra'ayoyin Wasu 'Yan Nijar Kan Nasarar Donald Trump A Zaben Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:47 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Hira Ta Musamman Kan Nasarar Donald Trump Da Kayen Da Kamala Harris Ta Sha
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:56 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Yadda Shugabannin Kasashen Nahiyar Turai Suka Taya Donald Trump Murnar Lashe Zabe
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:55 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

TASKAR VOA: Ra'ayoyin Wasu 'Yan Ghana Kan Nasarar Donald Trump A Zaben Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:40 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Yadda Trump Da Magoya Bayanshi Suka Yi Murnar Lashe Zabe
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:27 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG