Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Imam Firdaws Ya Ce Masallatai da Yawa A New York


Wani Masallaci a birnin New York
Wani Masallaci a birnin New York

Aliyu Mustapha Sokoto ya tattauna da Imam Firdaws Ladan

A kwanakin baya can Imam Firdaws Ladan dan kasar Ghana mai tsatson Yarabawan Najeriya, wanda yanzu haka yake birnin New York da zama, ya kawo ziyara Sashen Hausa na Muryar Amurka domin sada zumunta da ma'aikatan sashen da kuma ganewa idanun shi yadda suke tafiyar da ayyukan su. A yayin ziyarar da Imam Firdaws Ladan ya kawo Sashen Hausa, Aliyu Mustapha na Sokoto ya zauna da shi sun tattauna kamar haka:

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:06 0:00
Shiga Kai Tsaye
Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG