Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ILIMI GARKUWAR DAN ADAM: Yara Sama Da Miliyan 10 Ba Sa Zuwa Makaranta A Najeriya. Oktoba 24,2022


Babangida Jibril
Babangida Jibril

Yara sama da miliyan 10 ba sa zuwa makaranta a Najeriya. Kungiyoyin kare hakkin dan adam suna son gwamnati ta yi wani abu a kai. Mun kuma sake ziyartar makarantar ilimi kyauta ta Zanna Mustapha domin ganin yadda daidaikun mutane ke taimaka wa gidajen marayu don samun ilimi kyauta a Arewacin Najeriya.

ILIMI GARKUWAN DAN ADAM F 10 24 22.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:56 0:00

XS
SM
MD
LG