Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ILIMI GARKUWAN DAN ADAM: Tattaunawa Kan Yajin Aikin Watanni 7 Da Malaman Jami'a Suka Yi - Oktoba 10, 2022


Zanga Zangar NLC-ASUU 7
Zanga Zangar NLC-ASUU 7

Shirin ya tattauna da Iyaye da Malamai dangane da yajin aikin watanni 7 da daliban jami'o'in Najeriya suka yi a gida. Shugaban na Najeriya ya kuma ware Naira Biliyan 470 na ilimi a kasafin kudin badi wanda abin yabawa ne a cewar wani malami da aka zanta da shi.

Saurari shirin a sauti:

ILIMI GARKUWAN DAN ADAM: Tattauna Da Iyaye Da Malamai Dangane Da Yajin Aikin Watanni 7 Da Dalibai Suka Yi A Gida - Oktoba 10, 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:03 0:00

XS
SM
MD
LG