Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ILIMI GARKUWAR DAN ADAM: Yadda Mace Mai Shekara 14 Ta Yi Sanadin Ilimantar Da 'Ya'ya Mata A Jihar Sokoton Najeriya - Satumba 26, 2022


Babangida Jibril
Babangida Jibril

A cikin shirin na wannan makon mun ji ta bakin daliba mai karatun Al-Qura'ani, da malamai da jami’in ilimi kan wannan kokarin da budurwar ta yi na ci gaba da karatu har zuwa jami’a.

Saurari shirin:

ILIMI GARKUWAN DAN ADAM: Yadda Mace Mai Shekara 14 Ta Yi Sanadiyar Ilmantar Da 'Ya'ya Mata A Jihar Sokoton Najeriya - Satumba 26, 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:01 0:00

XS
SM
MD
LG