Kungiyar kare hakkin bil adama ta Human Rights Watch ta ce hotunan tauraron dan adam sun nuna mummunan barnar da akayi wa fararen hula bayanda sojoji suka kai farmaki ran 16 da 17 na watan Afrilu, a garin Baga dake gabashin Najeriya. Wadannan hotuna sun karyata abinda sojojin suka fada, na cewa gidaje 30 ne kawai aka kona.
Hotunan Tauraron Dan Adam Ya Nuna Barnar Da Akayi A Baga

1
Active fire and associated smoke plume visible from Baga at 12:15 UTC April 17, 2013. Tantance lalatar: Kungiyar Human Rights Watch; Na’urar Tauraron Dan Adam: Pleiades-1A Image Copyright: CNES 2013. Source: Astrium.

2
Satellite-detected active fires zones on April 16 and 17, 2013 closely match building damage locations. Tantance lalatar: Kungiyar Human Rights Watch; Na’urar Tauraron Dan Adam: Pleiades-1A Image Copyright: CNES 2013. Source: Astrium.

3
Pre-violence view of Baga (Focus Area 1) on April 6, 2013. Tantance lalatar: Kungiyar Human Rights Watch; Na’urar Tauraron Dan Adam: Pleiades-1A Image Copyright: CNES 2013. Source: Astrium.

4
Post-violence view of Baga (Focus Area 1) on April 26, 2013. Tantance lalatar: Kungiyar Human Rights Watch; Na’urar Tauraron Dan Adam: Pleiades-1A Image Copyright: CNES 2013. Source: Astrium.