Accessibility links
Koma Ga Cikakken Labari
Koma Ga Babbar Kofa
Koma Ga Bincike
Labarai
Najeriya
Afirka
Amurka
Sauran Duniya
Kiwon Lafiya
Rediyo
Shirin Safe 0500 UTC (30:00)
Shirin Hantsi 0700 UTC (30:00)
Shirin Rana 1500 UTC (30:00)
Yau da Gobe 1530 UTC (30:00)
Shirin Dare 2030 UTC (30:00)
Kallabi 2030 UTC (30:00)
Bidiyo
Taskar VOA
Rahotannin Taskar VOA
Lafiyarmu
Rahotannin Lafiyarmu
Dardumar VOA
VOA60 Afirka
VOA60 Duniya
Bidiyo
Fadi Mu Ji
Wasanni
Nishadi
Sana’o’i
Shirye-shirye
Biyo Mu
Harsuna
Search
Kai-tsaye
Kai-tsaye
Search
Na Baya
Na Gaba
Labari da Dumi-Duminsa
Rumbun Hotuna
Hotunan Barnar Rokokin Boko Haram A Maiduguri, Yuni 01, 2015
18:02 Yuni 01, 2015
Hotunan Barnar Rokokin Boko Haram A Maiduguri.
Hotunan Barnar Rokokin Boko Haram A Maiduguri.
1
Wani mutum yana duba wani gidan da ya lalace a sanadiyyar rokokin da 'yan Boko Haram suka cilla kan garin Maiduguri a ranar asabar da daddare. Ran lahadi ma, bam ya fashe a kasuwar Kwastam ya raunata mutane hudu, kwana guda bayan da bam ya tashi cikin wani Masallaci ya kashe mutane masu yawan gaske a garin na Maiduguri.
2
Mutane su na duba gidajen da suka lalace a sanadiyyar rokokin da 'yan Boko Haram suka cilla kan garin Maiduguri a ranar asabar da daddare. Ran lahadi ma, bam ya fashe a kasuwar Kwastam ya raunata mutane hudu, kwana guda bayan da bam ya tashi cikin wani Masallaci ya kashe mutane masu yawan gaske a garin na Maiduguri.
3
A woman walks toward the border to cross the U.S.-Canada border into Hemmingford, Quebec, Canada, after arriving in a taxi with a group that claimed to be from Syria.
4
'Yan agaji sun hallara a kan tituna kusa da inda wani bam ya tashi ran asabar 30 Mayu, 2015 a garin Maiduguri. Wani bam ya fashe ran asabar da rana a kusa da kasuwar Kwastam ta Maiduguri, kasa da kwana guda a bayan da 'yan Boko Haram suka cilla rokoki kan garin na Maiduguri suka kashe mutane akalla 13.
Domin Kari
Hotunan Barnar Rokokin Boko Haram A Maiduguri, Yuni 01, 2015
Labarai masu alaka
An Rantsar Da Buhari A Zaman Shugaban Kasa A Najeriya, Mayu 29, 2015
Bukin Rantsar da Shugaban Kasa a Najeriya, Mayu 28, 2015
Karancin Man Fetur a Najeriya, Mayu 27, 2015
Karancin man fetur a Najeriya, Mayu 26, 2015
An Kama Makamai Da Kudin Kasashen Waje Daga Hannun 'Yan Ta'addar Boko Haram Bayan An Fatattake Su Daga Dikwa, Mayu 25, 2015
Shugaba Buhari a kan Harkokin Tsaro
Dan Kunar Bakin Wake Dauke Da Kwando
Mu Hada Kai Domin Kare Kasa, Inji Shugabannin Addini
XS
SM
MD
LG