Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hira Da Mataimakin Shugaban Kasar Ghana


Mataimakin kasar Ghana, John Dramani Mahama (L) da Aliyu Mustapha, VOA (R)
Mataimakin kasar Ghana, John Dramani Mahama (L) da Aliyu Mustapha, VOA (R)

Mataimakin kasar Ghana yayi hira da Sashen Hausa na Muryar Amurka

Mataimakin kasar Ghana, John Dramani Mahama ya kawo wa gidan rediyon Muryar Amurka ziyara inda har ya zanta da Aliyu Mustaphan Sokoto na Sashen Hausa kan batutuwa da dama, wadanda suka hada da kokarin da hukumomin Ghana ke yi wajen yaki da cutar kanjamau ta HIV/AIDS da kuma shirin jam'iyyarsu ta NDC na lashe zaben badi da za'ayi a Ghana. Da farko, ga abinda mataimakin shugaban ya fada gameda makasudin zuwansa Amurka:

Hira Da Mataimakin Shugaban Kasar Ghana Da Hausa

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG