Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Harin sari ka noke a kauyukan Borno da Yobe


Gurgubin Wani Harin 'Yan Boko Haram
Gurgubin Wani Harin 'Yan Boko Haram

A yan kwanakin nan ana ci gaba da kokawa game da harin sari ka noke da ‘yan boko haram ke kaiwa kananan kauyakun da ke jihohin irn su Yobe da Borno.

Al’ummar wasu garuruwa kamar su Yadin Kukuwa sun ce su fa suna shan kashi a hannun ‘yan ta’addar na maganar kila suna shure-shuren mutuwa ne a kansu.

Malam Muhammed Rabi’u da ke karamar hukumar Gujuba a Jihar Yobe, ya yiwa Wakilinmu Haruna Dauda Biu bayanin yadda ake kai musu samame ana kashe jama’a tare da kona musu gidaje.

A cewarsa, ya kamata gwamnati ta kutsa kai sosai wurarensu bas u dinga kwarmaton suna aikin yaki da ‘yan boko haram ba, alhali su kuma suna kurya a kauyakunsu suna shan kashi.

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:15 0:00

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG