Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Har yanzu an kasa cimma matsaya dangane da kasafin kudin Amurka


Shugaban Amurka Barack Obama
Shugaban Amurka Barack Obama

Shugaban Amurka Barack Obama yace shi da manyan shugabannin majalisa daga jam’iyun biyu sun sami ci gaba a tattaunwar da suke yi domin kawo karshen cijewar da aka samu kan kasafin kudi

Shugaban Amurka Barack Obama yace shi da manyan shugabannin majalisa daga jam’iyun biyu sun sami ci gaba a tattaunwar da suke yi domin kawo karshen cijewar da aka samu kan kasafin kudi. Duk da haka yace da sauran aiki,ana sauran kwana daya kamin kudaden aikin gwamnati su kare. Mr.Obama ya gayawa manema labarai a daren jiya Alhamis cewa, ba zai ce yana da cikakken kwarin guiwar cewa gwamnati ba zata tsaida ayyukanta sakamakon rashin kudi ba.Sai dai bai bayyana wadanne irin matsaloli ne ba’a shawo kansu ba a shawarwarin da ake yi.Kalaman shugaban na Amurka ya biyo bayan shawarwari tsakaninsa da shugaban masu rinjaye a majalisar dattijai Harry Reid,da kakakin majalisar wakilai John Boehner. Wannan ce ganawarsu ta hudu cikin kwanaki uku, a ci gaba da shawarwari babu kakkauntawa da nufin tsara shirin kasafin kudi har zuwa karshen shekarar kudin bana a watan Satumba. Idan majalisar dokoki ta gaza amincewa da kasafin kudi zuwa tsakar daren yau jumma’a, to tilas gwamnatin Amurka ta tsaida aiki.

Alkaluma daga watan Janairu sun nuna ana ci gaba da samun hauhawar farashin kayan abinci, na mai da na gidaje da sauransu a Amurka
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:03:02 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

Bayan wasu shekaru kasuwanni na rufe saboda matsalar tsaro a yankin Birnin Gwari na jihar Kaduna, a yanzu harkoki sun fara dawowa
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:02:31 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
Malam Bello Abba Yakasai masani kan harkokin noma ya yi karin haske akan matsalar tsaro ga manoma da hanyoyin magance wannan matsala
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p

No media source currently available

0:00 0:04:20 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG