Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ghana: An Rantsar Da Sabon Shugaban Kasa John Mahama

John Dramani Mahama ya karbi rantsuwar kama aikin Shugaban Ghana a karo na 2 a wani biki daya gudana a Accra, babban birnin kasar da ke yammacin Afirka.


Domin Kari

XS
SM
MD
LG